iqna

IQNA

kasar Italiya
Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya a ziyarar da ya kai kasar Italiya ya yi kokarin samun amincewar mahukuntan wannan kasa domin mayar da ofishin jakadancinsa zuwa Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3488786    Ranar Watsawa : 2023/03/10

Kungiyar Al-Azhar mai sanya ido kan kare hakkokin musulmi ta ce;
Tehran (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da hare-haren wariyar da ake kai wa musulmi a Turai, kungiyar ta Al-Azhar Observatory ta jaddada wajibcin kara tsananta matakan hukunta wadanda suke aikata hakan, domin kawo karshen wariyar  da ake nuna ma musulmi.
Lambar Labari: 3487599    Ranar Watsawa : 2022/07/27

Tehran (IQNA) a karon farko wata musulma mai sanye da lullubi ta tsaya takarar majalisar birnin Rom na Italiya.
Lambar Labari: 3486371    Ranar Watsawa : 2021/10/01

Tehran (IQNA) Anas Burraq fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki ne dan kasar Morocco wanda ya shahara a wannan fage.
Lambar Labari: 3486335    Ranar Watsawa : 2021/09/21